Ezekiel 24:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin bakinka zai buษ—e, za ka yi magana da shi ba kuwa za ka ฦ™ara yin shiru ba. Ta haka za ka zama alama gare su, za su kuwa san cewa ni ne Ubangiji.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ุจูŽุงูƒูู†ู’ูƒูŽ ุฐูŽูŠู’ ุจููˆุทูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุบูุฏู ูŠูŽฺŸููŠุฑูŽุงุŒ ุจูŽุฐูŽุงูƒูŽ ูƒูŽุงุณูŽ ูŠูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุจูŽ ูƒูู…ูŽุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽุŒ ุฐูŽุงูƒูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽู„ูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุณูุŒ ุณููˆ ูƒููˆูŽ ุฐูŽุงุณู ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar bakinka zai buษ—e, za ka yi magana da wanda ya tsere, ba kuma za ka zama bebe ba. Da haka za ka zama alama gare su, za su kuwa sani ni ne Ubangiji.โ€