Ezekiel 24:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka faɗa wa wannan gidan ’yan tawaye wani misali ka kuma faɗa musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, “ ‘Ka sa tukunyar dahuwa; ka sa ta a kan wuta ka kuma zuba ruwa a cikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيِ وَجَمَعَرْ نَنْ مَيْ تَاوَيٜىٰ مَغَنَ دَ ݣُوتَنْثِ، كَثٜىٰمُسُ، ‹إِنْجِنِ عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ ، « ‹سَيْ كَكَڢَ تُكُنْيَ عَكَنْ وُتَا، كَظُبَ ضُوَ عَثِكِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi wa 'yan tawayen nan magana da misali, ka faɗa musu cewa, ni Ubangiji na ce, ‘Ka ɗora tukunya, ka ɗora ta a wuta, Ka cika ta da ruwa.