Ezekiel 25:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa zan miฦa hannuna a kan Edom in kashe mutanenta da dabbobinsu. Zan sa ta zama kufai, kuma tun daga Teman har zuwa Dedan za a kashe su da takobi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดูุ ุฐููู ู
ฺููงู ูููููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ููุบูุงุจูุงุฏู ุนูููฐุฏููุงู
ูุ ุฐููู ููููุฑูุฏู ู
ูุชูููููฐููุชู ุฏู ุฏูุจูููุงูุจูููุชูุ ุงููููููู
ู ู
ูููุฏู ุนูุชู ฺููขูููุ ุฏูุบู ุบูุฑููู ุชูููฐู
ููู ุญูุฑู ุฐูููุง ุบูุฑููู ุฏูููฐุฏูููุ ุฐูุงุณู ู
ูุชู ุชูููุฑููู ุชููููุงูุจููู ููุงฺงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin haka ni Ubangiji Allah zan hukunta Edom. Zan kashe mutanenta da dabbobinta, zan maishe ta kufai. Za a kashe su da takobi, tun daga Teman har zuwa Dedan.