Ezekiel 25:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gab da miฦa hannuna a kan Filistiyawa, zan kuwa datse Keretawa in kuma hallaka waษanda suka rage a bakin teku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุบูุงุดูุ ุฐููู ู
ฺููงู ูููููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ุงูููููู ุบูุงุจูุงุฏู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุฐููู ููููุฑูุฏู ููููฐุฑูููฐุชูููุงููุงุ ุงููููููู
ู ูููููููุฑู ุฏู ุถูุบููุงูููุฑู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุฐูู
ู ุนูุจูุงูููู ุชูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin haka ni Ubangiji Allah zan hukunta Filistiyawa. Zan kashe Keretiyawa, in hallaka sauran mazaunan gฤษar teku.