Ezekiel 25:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saboda haka zan ba da ku ga mutanen Gabas abin mallaka. Za su kafa sansanoninsu su yi tentunansu a cikinku; za su ci โ€™yaโ€™yan itatuwanku su kuma sha madararku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ุบูŽุงุดูุŒ ุฐูŽู†ู’ ุจูŽุงุดูœู‰ูฐูƒู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽุจูŽุณู’ ุณูู…ูŽู„ู‘ูŽูƒูœู‰ูฐูƒูุž ุฐูŽุงุณู ูƒูŽฺขูŽ ุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ูŽู†ู’ุณู ุนูŽุซููƒูู†ู’ูƒูุŒ ุณูุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ูƒูุŒ ุณูุซู ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ูู†ู’ ุบููˆุงู’ู†ูŽูƒูู†ู’ูƒูุŒ ุณููƒูู…ูŽ ุดูŽุง ู…ูŽุฏูŽุฑูŽุฑู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin haka zan bashe ku abin mallaka ga mutanen gabas. Za su kafa alfarwansu a cikinku, su zauna tare da ku. Za su ci amfanin gonakinku, su sha madararku.