Ezekiel 26:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawakansa za su yi yawa har su rufe ke da ฦura. Katanga za su girgiza saboda motsin dawakan yaฦi, kekunan doki da keken yaฦin saโad da suka shiga birnin da aka rushe katangar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููููููุณู ุฐูุงุณูููููููุ ุญูุฑู ฺงููุฑูุฑู ุบูุฏูููุณู ุฐูุงุชู ุฑฺูขูููฐููุ ูููููู ฺงูุงุฑูุฑู ุฏููููู ุฏู ฺงูุงุฑูุฑู ฺงฺูขูุงฺขููู ููููฐููููููุณู ุฐูููุณูุง ููุชูููโุบูุฑููู ุชูุบูุฑูุบูุธูุ ุณูุฑููููู ุฐููู ุดูุบู ฺงููุงฺูขููุงฺูขููู ุจูุฑูููููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุณููููู ุดูุบู ุจูุฑููููู ุฏู ุนููู ุฑูุดูููฐ ููุชูููโุบูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda yawan dawakansa, ฦurar da za su tayar za ta rufe ki. Garunki kuma zai girgiza saboda motsin sojojin doki, da na ฦafafu kamar na keke, da na karusai sa'ad da ya shiga ฦofofinki, kamar yadda akan shiga birnin da garunsa ya rushe.