Ezekiel 26:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa saโad da na maishe ki kufai, kamar sauran biranen da ba a ฦara zama a ciki, saโad da kuma na kawo zurfafan teku a kanki da yawan ruwansa suka rufe ki,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุบูู
ูุง ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุณูุนูุฏูู ููู
ูููุฏูููููฐ ฺููขููู ููู
ูุฑู ุจูุฑูููููฐูู ุฏู ุจูุนูุชููปู ุฐูู
ู ุนูุซููู ุจูุ ุฐููู ฺูููุฑู ุฏูููููฐ ุซููููู ุธูุฑฺูขููู ุชูููฐููุ ุงูููู ุฑฺูขูููฐูู ุฏู ุถููู ู
ููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji Allah ya ce, โSa'ad da na maishe ki kufai kamar biranen da ba a zauna cikinsu ba, sa'ad da kuma na dulmuye ki cikin zurfin teku,