Ezekiel 26:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a saโan nan zan sauko da ke ฦasa tare da waษanda suke gangarawa zuwa rami, zuwa wurin mutanen dฤ. Zan sa ki zauna ฦarฦashin ฦasa, kamar a kufai na tun dฤ, tare da waษanda suke gangarawa zuwa rami, ba kuwa za ki ฦara dawowa ba ko ki ษauki matsayinki a ฦasar masu rai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ุฌูููฐฺขูุฑู ุฏูููููฐ ุนฺูงูุณูุง ุชูุฑูููฐุฏู ููุทูููุฏู ุณููู ุบูููโุบูุฑู ุฐูููุง ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชูููุ ุฐูููุง ููุฑููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุงุ ุฐููู ููู
ูุณูุง ููุฐููููู ุนฺูงูุฑฺูงูุดููู ฺงูุณูุงุ ุงููููุฑููู ุฏูููููููฐ ฺููขููู ุชูููุฏูุงุ ุชูุฑูููฐุฏู ููุทูููุฏู ุณููู ุฑูุบูุง ุณููู ุบูููโุบูุฑู ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชูููุ ุจูุฐูุงูู ุณูุงููููฐ ุฏูุงููุงู ููุทููููู ููุฑููู ุฐูู
ููููู ุนูุซููููู ุฏููููููุฑู ู
ูุงุณู ุฑููู ุจูููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan zan tura ki tare da waษanda suke gangarawa zuwa lahira, zuwa wurin mutanen dฤ. Zan sa ki zauna a ฦarฦashin ฦasa inda ya zama kufai, tare da waษanda suke gangarawa zuwa lahira, don kada a zauna a cikinki, amma zan ฦawata ฦasar masu rai.