Ezekiel 27:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Mutanen Bet Togarma sun sayi kayan cinikinki da dawakai, dawakan yaƙi da alfadarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ بٜىٰتْ تُواْغَرْمَ كُمَ سُنَ سَيَرْ دَ دَوَكِ دَ دَوَكِنْ يَاڧِ دَ جَاكُنَنْ دُواْكِ دُواْمِنْ سَامُنْ كَايَنْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Togarma kuma sun sayi kayan cinikinki da dawakai da dawakan yaƙi, da alfadarai.