Ezekiel 27:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโYahuda da Israโila sun yi kasuwanci da ke; sun sayi kayanki da alkama da Minnit da alawa, da zuma, da mai, da ganyaye masu ฦanshi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููููู ููุงุณูููููุซู ุฏูููููฐุ ุณููู ุณูููุฑู ุฏู ุงููููููู
ู ุฏูุบู ูููููููู ู
ููููุชู ุฏู ูปูููุฑูููฐ ุฏู ุธูู
ู ุฏู ู
ููู ุธูููุชููู ุฏู ุบูููููููฐ ู
ููู ฺงูููุดู ููู
ูุงุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Yahuza da na ฦasar Isra'ila abokan cinikinki ne. Sun sayi kayan cinikinki da alkama, da zaitun, da 'ya'yan ษaure, da zuma, da mai, da ganyaye masu ฦanshi.