Ezekiel 27:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Mutanen Arabiya da dukan sarakunan Kedar abokan cinikinki ne; sun yi ciniki da ke suka sayi kayanki da ’yan raguna, da raguna, da awaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ أَرَبِيَ دَ سَرَاكُنَنْ كٜىٰدَرْ سُونٜىٰ سُنْ ڢِے سَيَرْ مِكِ دَ یَنْ رَغُنَ دَ رَغُنَ دَ أَوَكِ دُواْمِنْ سَامُنْ كَايَنْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Arabiya da shugabannin Kedar sun sayi kayanki da 'yan raguna, da raguna, da awaki.