Ezekiel 27:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Haran, Kanne da Eden da kuma ’yan kasuwan Sheba, Assuriya da Kilmad sun yi ciniki da ke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ بِرَنٜىٰنْ هَرَنْ دَ كَنّٜىٰ دَ عَيْدَنْ دَ یَنْ كَاسُوَنْثِنْ شٜىٰبَ دَ أَشُّرْ دَ كِلْمَدْ سُنْيِ كَاسُوَنْثِ دَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Garuruwan Haran, da Kanne, da Aidan, da fataken Sheba, da Asshur, da Kilmad sun yi ciniki da ke.