Ezekiel 27:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kasuwarki sun yi ciniki da ke suka sayar miki tufafi masu tsada, da na shuɗi, da masu ado, da dardumai masu ƙyalƙyali da kirtani, da igiyoyi waɗanda aka tuƙa da kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُنْ سَيَرْ مِكِ دَ رِيغُنَ مَاسُ دَرَجَ، رِيغُنَنْ كَلَرْ بُلَ مَيْ أَدُوانْ سَاڧَ مَاسُ ڟَادَ دَ كَڢٜىٰتْ مَاسُ كَلَكَلَ وَطَنْدَ عَكَ سَاڧَ دَ ظَرٜىٰ مَيْݣَوْ أَنْكُمَيِ دَڧَرْڢِے سُواْسَيْ دُواْمِنْ سَامُنْ كَايَنْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun sayar miki da tufafi masu tsada, da na shuɗi, da masu ado, da darduma masu ƙyalƙyali da kirtani, da igiyoyi waɗanda aka tufka da kyau.