Ezekiel 27:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matuƙan jiragenki sun kai ki can cikin manyan tekuna. Amma iskar gabas za tă farfasa ki kucu-kucu a tsakiyar teku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ تُوڧِنْكِ سُنْ كَيْكِ ثِكِنْ ڟَكِيَرْ بَبَّرْ تٜىٰكُ، إِسْكَرْ غَبَسْ تَڢَرْڢَشٜىٰكِ أَڟَكِيَرْ تٜىٰكُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘Matuƙanki sun kai ki cikin babbar teku, Iskar gabas ta farfasa ki a tsakiyar teku.