Ezekiel 27:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan waɗanda suke riƙe da matuƙi za su ƙyale jiragensu; ma’aikatan jirage da dukan matuƙan jirage za su tsaya a bakin teku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ مَاسُ تُوڧِنْ جِضَاغٜىٰ، دَ مَاسُ عَيْكِنْ جِضْغٍ ضُوَ، دَ مَاسُ جَغُواْرَنْ جِضَاغٜىٰنْ ضُوَ دُكْ سُنْ بَرْ جِضَاغٜىٰنْسُ، سُنْ ڟَيَ عَبَاكِنْ تٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘Daga cikin jiragen ruwansu dukan waɗanda suke riƙe da matuƙi za su zo. Matuƙan jiragen ruwa da masu jagora za su tsaya a gaɓar teku.