Ezekiel 27:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ce wa Taya, wadda take zaune a hanyar shiga zuwa teku, kasuwar masu yawa mutane a bakin teku, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, “ ‘Kin ce, ya Taya, “Ni kyakkyawa ce cikakkiya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَثٜىٰ وَ تَيَ، « ‹يَا كٜىٰ وَدَّ كِكٜىٰ ذَمَ عَبَاكِنْ تٜىٰكُ، كٜىٰ دَ كِكٜىٰيِنْ كَاسُوَنْثِ دَ ڧَبِيلُ عَڟِبِرَيْ دَيَوَ، كِجِ أَبِنْدَ نِے عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ذَنْ ڢَطَا؞ يَا كٜىٰ تَيَ، كِنْثٜىٰ، «نِے ݣَكْݣَاوَا ثٜىٰ ثِكَكِّيَ كُمَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ce mata, ita wadda take zaune a mashigin teku, wadda take kuma kasuwar mutanen da suke bakin teku, ni Ubangiji Allah na ce, ‘Ke Taya, kin ce ke kyakkyawa ce cikakkiya!