Ezekiel 27:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke kuka a kanki kuwa, za su yi makoki dominki suna cewa, โWa ya taษa yin shiru kamar Taya, kewaye da teku?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ูููููููุณู ุณููู ุชูุงุฏู ููุงฺงูุฑู ู
ููููุงููู ุฏููุงูู
ูููููุ ุณููู ุซูููฐูู ยซููุง ููููฐ ุชูููุ ููุซูููฐุซูููฐ ุงููููุชููปู ูููููููุฑู ุฏู ุนูุชู ููู
ูุฑู ููููฐุ ููุฏูู ุนููู ููููุฑู ุดูุถู ุงฺูููููููุฑู ุชูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin makokinsu dominki, suna kuka, suna cewa, Wa yake kama da Taya, Ita wadda take shiru a tsakiyar teku?