Ezekiel 27:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kayan cinikinki suka tafi ƙasashen hayi, kin gamsar da al’ummai masu yawa; da dukiyarki masu yawa da kuma kayan cinikinki kin azurtar da sarakunan duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كَايَنْ كَاسُوَنْثِنْكِ سُكَ تَڢِے كَنْ تٜىٰكُ، كِنْ ڧُواْسَرْدَ ڧَبِيلُ دَيَوَ؞ دَ يَوَنْ أَرْزِڧِنْكِ دَ كَاسُوَنْثِنْكِ، كِنْ سَا سَرَاكُنَنْ دُونِيَا سُنْيِ أَرْزِڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kayan cinikinki suka tafi ƙasashen hayi, Kin wadatar da al'ummai, Kin arzuta sarakunan duniya da yawan dukiyarki da hajarki.