Ezekiel 27:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu teku ta farfashe ki cikin zurfafan ruwaye; kayan cinikinki da dukan kamfaninki sun nutse tare da ke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐูุ ุชูููฐูููู ุณููู ฺขูุฑฺูขูุดูููฐููุ ูููู ุบูููโุบูุฑู ุฐูููุง ุซููููู ุธูุฑฺูขฺูขูููู ุถูููุ ุฏููููู ููุงูููู ููุงุณูููููุซููููู ุฏู ู
ูุนูููููุชููููู ููุงุฌูุถูุงุบูููฐูู ุถููู ุณููู ฺูููููฐ ุชูุฑูููฐุฏูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu teku ta farfashe ki cikin zurfafa, Hajarki da dukan ma'aikatan jirgin ruwanki sun nutse tare da ke.