Ezekiel 27:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Manyan tekuna ne wurin zamanki; maginanki sun sa kyanki ya zama cikakke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِيَاكَرْكِ أَڟَكِيَرْ تٜىٰكُنَ سُكٜىٰ، مَاسُ غِنَكِ سُنْ سَا ݣَنْكِ يَذَمَ ثِكَكّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Teku ta kewaye kan iyakarki, Maginanki sun ƙawata ki.