Ezekiel 27:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Sidon da Arfad su ne matuƙan jirgin ruwanki; gwanayenki, ya Taya, suna ciki a matsayi matuƙan jiragen ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَذَوْنَنْ سِدُوانْ دَ أَرْوَدْ سُونٜىٰ مَاسُ تُوڧِنْكِ؞ مَاسُ حِكِمَ نَ ظٜىٰمٜىٰرْ سُنَ ثِكِنْكِ، سُونٜىٰ مَاسُ جَغُواْرَنْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mazaunan Sidon da Arwad su ne matuƙa, Masu hikima, waɗanda suke cikinki, su ne jagora.