Ezekiel 28:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin yawan kasuwancinka ka cika da rikici, ka kuma yi zunubi. Saboda haka na kore ka da kunya daga dutsen Allah, na kore ka, ya kerub mai tsaro, daga cikin duwatsun wuta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ูƒูŽุงุณููˆูŽู†ู’ุซูู†ู’ูƒูŽุŒ ูƒูŽุง ุซููƒูŽ ุฏูŽ ุชูŽุงุฏูŽ ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ู ูƒูŽุง ูƒูู…ูŽูŠู ุฐูู†ููˆุจูุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ู†ูŽูƒูŽูˆูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุชูุฏูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุž ูŠูŽุง ูƒูŽูŠู’ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูŽ ู…ูŽูŠู’ ฺŸูŽุฑููˆุงู’ุŒ ู†ูŽูƒูŽูˆูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ุฏูŽุบูŽ ฺŸูŽูƒููŠูŽุฑู’ ุฏููˆูˆูŽฺŸูู†ู’ ูˆูุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wurin yawan kasuwancinka, Ka yi rikici da yawa har ka yi zunubi. Don haka na jefar da kai daga dutsen Allah Kamar ฦ™azantaccen abu. Na hallaka ka daga tsakiyar duwatsu na wuta, Kai mala'ikan tsaro.