Ezekiel 29:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta goma, a wata na goma, a rana ta goma sha biyu, maganar Ubangiji ta zo mini cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَغُواْمَشَا بِيُ غَ وَتَ نَغُواْمَ أَ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَ، يَهْوٜىٰهْ يَايِ مَغَنَ دَنِے ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan rana ta goma sha biyu ga watan goma a shekara ta goma, sai Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,