Ezekiel 29:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan mai da ฦasar Masar kufai a cikin ฦasashen da aka ragargaza, biranenta kuma za su zama kango har shekaru arbaโin a cikin biranen da aka lalace. Zan watsar da Masarawa a cikin alโummai in warwatsa su cikin ฦasashe.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ู
ูููุฏู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ฺููขููู ฺขูููููฐุฏู ุณูููุฑููู ฺงูุณูุงุดูููฐูู ุฏูุณูููููฐ ฺููขูููุ ุจูุฑูููููฐููุชู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ฺููขููู ฺขูููููฐุฏู ุณูููุฑููู ุจูุฑูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ฺููขููู ุญูุฑู ุดูููฐููุฑูุง ุงููุฑูุจูุนูููุ ุฐููู ููุฑูููุงฺูุฑูุฏู ู
ูุชูููููฐูู ู
ูุตูุฑู ุนูุซููููู ุณูููุฑููู ุงููููุนูู
ููููุ ุงูููู ุฑูุฑููุจูุณู ูููุงูุนููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุงุดูููฐูู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan mai da ฦasar Masar kufai fiye da sauran ฦasashe. Biranenta za su zama kufai marar amfani, fiye da sauran birane har shekara arba'in. Zan kuma warwatsar da Masarawa a cikin sauran al'umma.โ โ