Ezekiel 29:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Duk da haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa a ƙarshen shekaru arba’in ɗin zan tattara Masarawa daga al’ummai inda aka warwatsa su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹بَنْدَ حَكَ، إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، عَڧَرْشٜىٰنْ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ ذَنْ سَاكٜىٰ تَتَّارَ مُتَنٜىٰنْ مَصَرْ دَغَ ثِكِنْ ڧَبِيلُ عِنْدَ دَا نَوَرْوَاڟَرْ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allah ya ce, “Bayan shekara arba'in zan tattaro Masarawa daga cikin sauran al'umma inda aka warwatsar da su.