Ezekiel 29:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za tă zama masarauta mafi rarrauna cikin masarautai, ba kuwa za tă ƙara ɗaga kanta a kan sauran al’ummai ba. Zan sa tă zama marar ƙarfi ƙwarai, har da ba za tă ƙara yin mulkin a kan al’ummai ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُلْكِنْسُ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ مَرَرْ ڧَرْڢِے ڢِيٜىٰدَ سَوْرَنْ مُلْكُواْكِ؞ بَذَيْسَاكٜىٰ طَوْكَكَ كَنْسَ عَكَنْ سَوْرَنْ أَلْعُمَّيْبَ؞ ذَنْ رَغٜىٰسُ، حَرْ بَذَاسُ سَاكٜىٰيِنْ مُلْكِ عَكَنْ أَلْعُمَّيْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su zama rarraunan mulki a cikin mulkoki. Ba za su ƙara ɗagawa sauran al'umma kai ba. Zan sa su zama kaɗan, har da ba za su ƙara mallakar waɗansu al'ummai ba.