Ezekiel 29:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masar ba za tฤ ฦara zama abin dogara ga mutanen Israโila ba amma za tฤ zama abin tunin zunubinsu na juyawa gare ta don taimako. Saโan nan za su san cewa ni ne Ubangiji Mai Iko Duka.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููููู ู
ูุตูุฑู ุจูุฐฺูููงูุงุฑู ุฐูู
ู ุงููุจููู ุฏููุงูุบูุถู ุบู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุ ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุฐูุงุณู ุชููู ุฏู ฺููููขูููุณู ููุฏูุงุ ููุฏูู ุณููู ุฌููููุง ุบู ู
ูุตูุฑู ุฏููุงูู
ููู ููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงูุ ุณูุนููู ุฐูุงุณู ุณููู ุซูููฐูู ููููููฐ ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za su ฦara zama abin dogara ga mutanen Isra'ila ba, gama Isra'ilawa za su tuna da laifin suka yi, suka nemi taimakon Masarawa. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji Allah.โ