Ezekiel 29:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta ashirin da bakwai, a wata na fari a rana ta farko, maganar Ubangiji ta zo mini cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً أَوَتَنْ ڢَرْكُواْ نَشٜىٰكَرَا تَعَشِرِنْ دَ بَݣَويْ، سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَيِ مَغَنَ دَنِے ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan rana ta fari ga watan fari a shekara ta ashirin da bakwai, sai Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,