Ezekiel 29:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma zan sa ƙugiyoyi a muƙamuƙanka in sa kifin rafuffukanka su manne wa kamɓorinka. Zan jawo ka daga cikin tsakiyar rafuffukanka, da dukan kifayen rafuffukanka, waɗanda suka manne a ƙamborinka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْسَا ڧُوغِيُواْيِ عَڧَشِنْ بَاكِنْكَ، إِنْسَا كِيڢَيٜىٰنْ كُواْغُنَنْكَ سُمَنّٜىٰ عَڧٜىٰغٜىٰنْ جِكِنْكَ؞ ذَنْ جَٰوُاْكَ دَغَ كُواْغُنَنْكَ، دُكْ دَ كِيڢَيٜىٰنْ كُواْغُنَنْكَ، وَطَنْدَ سُكَ مَنّٜىٰ عَڧٜىٰغٜىٰنْ جِكِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa ƙugiyoyi a muƙamuƙanka, In kuma sa kifayen kogunanka su manne a ƙamborinka, Zan jawo ka daga cikin tsakiyar kogunanka, Da dukan kifayen kogunanka, waɗanda suka manne a ƙamborinka,