Ezekiel 29:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan bar ka a cikin hamada, kai da dukan kifin rafuffukanka. Za ka fฤษi a fili ba kuwa za a tattara ka ko a kwashe ba. Zan ba da kai kamar abinci ga namun jeji na duniya da tsuntsayen sararin sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ุฌูููฐฺขูุฑู ุฏููููู ุนูุซููููู ุฏูุงุฌูุ ูููู ุฏู ุฏููููู ฺูููขูููููฐูู ูููุงูุบูููููููุ ุฐูุงุนูุจูุฑููู ุงูู ฺขููููุ ุจูุฐูุงุนู ุนููู ุชูุชููุฑููู ุงููุจููููููฐุจูุ ุบู ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌู ุฏู ฺฺููููููููฐูู ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ู ููุจูุงุฏููููู ููุฐูู
ู ุนูุจูููุซูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yashe ka, kai da dukan kifayen kogunanka cikin jeji. Za ka fฤษi a fili, ba kuwa wanda zai ษauke ka, ya binne ka. Zan sa ka zama abincin namomin jeji da tsuntsayen sararin sama.