Ezekiel 29:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da suka kama ka da hannuwansu, ka tsattsage, ka kuma buษu a kafaษunsu; saโad da suka jingina a kanka, sai ka karye, bayansu kuwa ya firgita.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฏู ุงูููู ุงููููููุงู
ููู ุฏู ุญููููุ ุณููู ููููุฑูููููฐุ ูููู ู
ูุณู ุฑููููู ุนฺูููขูุทูููุณูุ ุณูุนูุฏูู ุณููู ุฌูููโุบููู ุนูููููููุ ุฐูุงูู ููุฑูููููฐุ ููุณูุง ฺงฺูขูุงฺขูููุณู ุณูููุงุณู ฺูููุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka riฦe ka, Sai ka karye ka tsattsaga hannuwansu. Sa'ad da suka jingina da kai, Sai ka karye, har ka sa kwankwasonsu ya firgiza.