Ezekiel 29:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa zan kawo takobi a kanka in kashe mutane da dabbobi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹سَبُواْدَ حَكَ، إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، ذَنْ كَٰوُاْ تَكُواْبِے عَكَنْكَ، إِنْ كَوَرْدَ یَنْ أَدَمْ دَ دَبُّواْبِے دَغَ غَرٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, ni Ubangiji Allah na ce zan jawo takobi a kanka, in kashe mutanenka, duk da dabbobi.