Ezekiel 3:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma ce mini, โฦan mutum, ka ji da kyau ka kuma lura da dukan kalmomin da nake maka magana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ู ุซูููฐ ู
ููู ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ุฏููููู ู
ูุบูููุงุชู ููุฏูู ููููููฐ ฺขูุทูุง ู
ูููุ ููููุณู ูููููููฐ ููููู
ู ููุฑููปู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce mini, โฦan mutum, sai ka ji, ka karษi dukan maganata da zan faษa maka.