Ezekiel 3:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tafi yanzu zuwa ga ’yan’uwanka waɗanda suke zaman bauta ka yi musu magana. Ka ce musu, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,’ ko ku ji, ko kada ku ji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً، تَڢِے وُرِنْ جَمَعَرْكَ، مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ بَوْتَا، كَثٜىٰ مُسُ، ‹غَا أَبِنْدَ عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا،› كُواْ سُجِ كُواْ سُڧِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ka tafi wurin mutanenka waɗanda suke cikin bautar talala, ka faɗa musu, ko su ji, ko kada su ji.”