Ezekiel 3:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Karar fikafikan rayayyun halittun nan ne suke goge junansu da kuma karar da’irorin nan da suke kusa da su, ƙarar babban motsi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ ڧَارَرْ ڢِكَڢِكَنْ حَلِتُّنَّنْ سَعَدَّ سُكٜىٰ غُواْغٜىٰ جُونَ دَ كُمَ ڧَارَرْ ڧَڢَاڢُنْ إِرِ تَكٜىٰكٜىٰ وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَغٜىٰڢٜىٰ دَ غٜىٰڢٜىٰنْ حَلِتُّنْ، ڧَارَ مَيْ رُورِ إِرِ تَرَوَرْ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma ji amon fikafikan talikan ne sa'ad da suka taɓa junansu, da kuma amon ƙafafun da suke kusa da talikan, da amon babban motsi.