Ezekiel 3:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na zo wurin masu zaman bautan da suke zama a Tel Abib kusa da Kogin Kebar, A can kuwa, inda suke zama, na zauna a cikinsu kwana bakwai, ina mamaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَذُواْ وُرِنْ جَمَعَرْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ثِكِنْ بَوْتَا، وَطَنْدَ سُكٜىٰ دَ ذَمَ عَبَاكِنْ كُواْغِنْ كٜىٰبَرْ أَ تٜىٰلْ أَبِبْ؞ ݣُونَكِے بَݣَويْ إِنَ ظَوْنٜىٰ عَثِكِنْسُ، نَرَسَ أَبِنْ ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na zo wurin 'yan bautar talala a Telabib, waɗanda suke bakin kogin Kebar. Na zauna tare da su kwana bakwai, ina ta mamaki.