Ezekiel 3:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In na ce wa mugu, โLalle za ka mutu,โ ba ka kuwa yi masa kashedi ko ka tsawata masa a kan mugayen hanyoyinsa don yฤ ceci ransa ba, wannan mugun zai mutu saboda zunubinsa, zan kuwa nemi hakkin jininsa a hannunka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููุซูููฐ ููู
ููุบูุ โนุญฺูงฺููงู ุฐูุงูู ู
ูุชูุโบ ูููู ูููู ุจูููุฌูุงูู ู
ููุบููู ูููููููฐ ุจูุ ุจูููููู
ููู ู
ูุบููู ุฏููุงูู
ููู ููุบูุฑูุบูุทูููฐุดู ููุจูุฑู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณู ุฏููุงูู
ููู ููุซูููฐุซู ุฑูููุณูุจูุ ู
ููุบููู ู
ูุชูู
ูููููู ุฐููู ู
ูุชู ุณูุจููุงูุฏู ฺููููขูููุณูุ ุนูู
ููุง ุฐููู ููููฐู
ู ุงููููุญููููู ุฌูููููุณู ุฏูุบู ุญููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan na ce wa mugu, โLalle za ka mutu,โ kai kuwa ba ka faษakar da shi a kan mugayen ayyukansa don ka ceci ransa ba, wannan mugun mutum zai mutu cikin zunubinsa, amma zan nemi hakkin jininsa a hannunka.