Ezekiel 3:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ka yi wa mugun kashedi bai kuwa juya daga mugayen hanyoyinsa ba, zai mutu saboda zunubinsa; amma kai kam za ka kuษuta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ููุงุฌูุงูู ู
ููุบููู ูููููููฐุ ุดูููููู ุจููู ุฌููููุง ุฏูุบู ู
ูุบูููุชูุงุฑูุณูุ ูููุงู ุฏูุบู ู
ููุบูููุฑู ุญูููููุฑูุณูุจูุ ุฐููู ู
ูุชู ุณูุจููุงูุฏู ฺููููขูููุณูุ ุนูู
ููุง ูููู ููุง ูููปูุชูุฑูุฏู ุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ka faษakar da mugu, ya kuwa ฦi barin muguntarsa, zai mutu cikin zunubinsa, kai kam ka kuษuta.