Ezekiel 3:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ka yi wa mai adalcin kashedi kada yă yi zunubi bai kuwa yi zunubi ba, tabbatacce zai rayu saboda ya ji kashedin, kuma kai kam za ka kuɓuta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ كَاجَاوَ مَيْ أَدَلْثِنْ كُنّٜىٰ ثٜىٰوَ كَدَ يَيِ ذُنُوبِ، شِے مَيْ أَدَلْثِے كُوَ بَيْيِ ذُنُوبِ بَ، حَڧِيڧَ ذَيْ رَايُ، سَبُواْدَ يَكَسَ كُنّٜىٰ غَ غَرْغَطِنْدَ كَيِ مَسَ، كَيْ كُوَ كَا كُٻُتَرْدَ رَنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ka faɗakar da adali, kada ya aikata zunubi, shi kuwa bai aikata zunubi ba, hakika zai rayu domin ya ji faɗakar, kai kuma ka kuɓuta.”