Ezekiel 3:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ruhu ya sauko a kaina ya kuma ɗaga ni na tsaya a ƙafafuna. Ya yi mini magana ya ce, “Ka fita, ka rufe kanka a cikin gida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رُوحُ كُوَ يَشِغَ ثِكِنَ، يَتَادَنِ ڟَيٜىٰ؞ سَيْ يَيِ مَغَنَ دَنِے يَثٜىٰ «تَڢِے، كَشِغَ طَاكِنْكَ كَكُلّٜىٰ كَنْكَ عَثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruhu kuwa ya sauko a kaina, ya ta da ni tsaye. Sai ya yi magana da ni, ya ce, “Ka tafi, ka kulle kanka cikin gida.