Ezekiel 3:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma kai, ɗan mutum, za su ɗaura ka da igiyoyi; za a daure ka yadda ba za ka iya fita a cikin mutane ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، ذَاعَ طَوْرٜىٰكَ دَ إِغِيُواْيِ دُواْمِنْ كَدَ كَڢِتَ ذُوَا ثِكِنْ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ɗan mutum, za a ɗaure ka da igiyoyi don kada ka tafi cikin jama'a.