Ezekiel 3:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ce mini, “Ɗan mutum, yanzu ka tafi gidan Isra’ila ka faɗa kalmomina gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ ثٜىٰمِنِ «يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، تَڢِے وُرِنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كَڢَطَا مُسُ مَغَنَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce mini, “Ɗan mutum ka tafi wurin mutanen Isra'ila ka faɗa musu maganata.