Ezekiel 3:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma gidan Israโila ba sa niyya su saurare ka domin ba sa niyya su saurare ni, gama dukan gidan Israโila sun taurare suna kuma kin ji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุงุณูุฏู ููููู ุณูุฌููููุ ุบูู
ูุง ุจูุงุณูุฏู ููููู ุณูุฌูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุฏููููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฌูู
ูุนู ุซูููฐ ู
ููู ุชูููุฑููู ููููุ ู
ููู ุชูููุฑููู ุฐููุซูููุง ููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutanen Isra'ila ba za su ji ka ba, ba su kuwa da nufi su ji ni, gama suna da taurinkai da taurin zuciya.