Ezekiel 30:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ฦarfafa hannuwan sarkin Babilon in kuma sa takobina a hannunsa, amma zan karya hannuwan Firโauna, zai kuwa yi nishi a gabansa kamar mutumin da aka yi wa raunin mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ฺงูุฑฺูขฺูขู ุญูููููููู ุณูุฑููููู ุจูุงุจููููุ ุงููููููู
ู ุณูุง ุชููููุงูุจููู ุนูุซููููู ุญููููููุณูุ ุนูู
ููุง ุฐููู ููุฑููู ุญูููููููู ฺขูุฑูุนูููููุ ุฐููู ูู ูููุดู ุงููุบูุจููู ุณูุฑููููู ุจูุงุจูููู ุฏู ููุดูููฐ ููุดูููฐูู ู
ูุชูู
ู ููููุฏู ุนููููู ู
ูุณู ุฑููููููู ู
ูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ฦarfafa hannun Sarkin Babila, in sa takobina a hannunsa, amma zan karya hannuwan Fir'auna, zai yi nishi a gaban Sarkin Babila, kamar mutumin da aka yi wa raunin ajali.