Ezekiel 30:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ฦarfafa hannuwan sarkin Babilon, amma hannuwan Firโauna za su shanye. Saโan nan za su san cewa ni ne Ubangiji, saโad da na sa takobi a hannun sarkin Babilon na kuma miฦa shi a kan Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ฺงูุฑฺูขฺูขู ุญูููููููู ุณูุฑููููู ุจูุงุจููููุ ุนูู
ููุง ุญูููููููู ฺขูุฑูุนููููู ุฐูุงุณู ู
ูุชูุ ุฐูุงุณู ุณููู ุซูููฐูู ููููููฐ ููููููููฐูู ุ ุณูุนูุฏูู ููุณูุง ุชููููุงูุจููู ุนูุซููููู ุญูููููู ุณูุฑููููู ุจูุงุจููููุ ููููู
ู ู
ฺููงูููฐ ุดู ุซููููู ูููู ุบูุงุจูุงุฏู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ฦarfafa hannuwan Sarkin Babila, amma hannuwan Fir'auna za su shanye. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji, sa'ad da na sa takobina a hannun Sarkin Babila, shi kuwa zai miฦe shi a kan ฦasar Masar.