Ezekiel 30:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan za su san cewa ni ne Ubangiji, saโad da suka ga na sa wuta wa Masar aka kuma ragargaza masu taimakonta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููููู ููุชูุง ุนููููู ู
ูุตูุฑูุ ุฏููููู ู
ูุงุณู ุชูููู
ููููุงููุชู ุฐูุงุณู ูููููุฑูููููฐุ ุณูุนููู ููููฐ ุฐูุงุณู ุณููู ุซูููฐูู ููููููฐ ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji, Sa'ad da na kunna wuta cikin Masar, Na kuma kakkarya dukan masu taimakonta.