Ezekiel 31:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œโ€†โ€˜Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa domin ya yi tsayi, kansa kuma ya kai cikin gizagizai, kuma domin ya yi fariya saboda tsayinsa,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซ โ€นุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ฺŸูŽูŠูุŒ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ ุซููƒูู†ู’ ุบูุฑู’ุบูุฌูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุซููƒูŽ ุฏูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ฺŸูŽูŠูู†ู’ุณูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka Ubangiji Allah ya ce, โ€œSaboda ya yi tsayi, kansa kuma ya kai cikin gizagizai, zuciyarsa kuwa ta yi fariya saboda tsayinsa,