Ezekiel 31:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan tsuntsaye sararin sama suka zauna a itacen da ya fāɗi, dukan namun jeji kuma suna cikin rassansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹دُكَنْ ڟُنْڟَيٜىٰنْ سَرَرِنْ سَمَ ذَاسُ ذَوْنَ عَكَنْ إِتَاثٜىٰنَّنْ دَ يَڢَاطِ، حَكَمَا دُكَنْ نَمُواْمِنْ دَاجِ ذَاسُذُواْ سُݣُونْتَ عَثِكِنْ رَسَّنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan tsuntsayen sararin sama za su zauna a gorarsa. Namomin jeji kuma za su yi ta yawo a cikin rassansa.