Ezekiel 31:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, faɗa wa Fir’auna sarkin Masar da jama’arsa cewa, “ ‘Da wa za a kwatanta girmanka?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، كَڢَطَا وَ ڢِرْعَوْنَ سَرْكِنْ مَصَرْ دَ جَمَعَرْسَ مَاسُيَوَ ثٜىٰوَ « ‹دَ وَنٜىٰنٜىٰ ذَاعَ ݣُوتَنْتَا غِرْمَنْكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ɗan mutum, ka ce wa Fir'auna, Sarkin Masar, da jama'arsa. ‘Da wa za a kamanta girmanka?