Ezekiel 31:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruwa ya sa ya yi girma, zurfafan maษ“ulษ“ulai sun sa ya yi tsayi; rafuffuka suna gudu kewaye da tushensa yana aika da rafuffukansa zuwa dukan itatuwan kurmi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุถููˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุณูู†ู’ุณูŽุง ูŠูŽูŠู ุบูุฑู’ู…ูŽุŒ ุธูุฑู’ฺขูู†ู’ ุถููˆูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽุณูŽุง ูŠูŽูŠู ฺŸูŽูŠูุŒ ุถููˆูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ูƒููˆุงู’ุบูู†ูŽ ุณูู†ู’ ุบูุฏู ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุดููˆูƒูŽุดูุŒ ุถููˆูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุฑูŽุงฺขูฺขู‘ููƒูŽ ุณูู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ุนูุชูŽุชููˆูŽู†ู’ ูƒูุฑู’ู…ู ุฏููƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruwa ya sa ya yi girma, Danshi ya sa ya yi tsayi. Koguna sun gudu kewaye da wurin da aka shuka shi. Yana aikar da rafuffukansa zuwa dukan itatuwan kurmi.